Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 49 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿بَلۡ هُوَ ءَايَٰتُۢ بَيِّنَٰتٞ فِي صُدُورِ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡعِلۡمَۚ وَمَا يَجۡحَدُ بِـَٔايَٰتِنَآ إِلَّا ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 49]
﴿بل هو آيات بينات في صدور الذين أوتوا العلم وما يجحد بآياتنا﴾ [العَنكبُوت: 49]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, shi ayoyi ne bayyanannu a cikin ƙirazan waɗanda aka bai wa ilmi. Kuma babu mai musun ayoyin Mu face azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, shi ayoyi ne bayyanannu a cikin ƙirazan waɗanda aka bai wa ilmi. Kuma babu mai musun ayoyinMu face azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, shĩ ãyõyi ne bayyanannu a cikin ƙirãzan waɗanda aka bai wa ilmi. Kuma bãbu mai musun ãyõyinMu fãce azzãlumai |