Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 53 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿وَيَسۡتَعۡجِلُونَكَ بِٱلۡعَذَابِ وَلَوۡلَآ أَجَلٞ مُّسَمّٗى لَّجَآءَهُمُ ٱلۡعَذَابُۚ وَلَيَأۡتِيَنَّهُم بَغۡتَةٗ وَهُمۡ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 53]
﴿ويستعجلونك بالعذاب ولولا أجل مسمى لجاءهم العذاب وليأتينهم بغتة وهم لا يشعرون﴾ [العَنكبُوت: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna neman ka da gaggauta azaba, to, ba domin ajali ƙayyadadde ba, da azaba ta je musu kuma lalle da tana iske su bisa ia abke, alhali kuwa su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna neman ka da gaggauta azaba, to, ba domin ajali ƙayyadadde ba, da azaba ta je musu kuma lalle da tana iske su bisa ia abke, alhali kuwa su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna nẽman ka da gaggauta azãba, to, bã dõmin ajali ƙayyadadde ba, dã azãba ta jẽ musu kuma lalle dã tanã iske su bisa ia abke, alhãli kuwa sũ ba su sani ba |