Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 54 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿يَسۡتَعۡجِلُونَكَ بِٱلۡعَذَابِ وَإِنَّ جَهَنَّمَ لَمُحِيطَةُۢ بِٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 54]
﴿يستعجلونك بالعذاب وإن جهنم لمحيطة بالكافرين﴾ [العَنكبُوت: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Suna neman ka da gaggauta azaba, kuma lalle Jahannama, tabbas, mai kewayewa ce gakafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna neman ka da gaggauta azaba, kuma lalle Jahannama, tabbas, mai kewayewa ce gakafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã nẽman ka da gaggauta azãba, kuma lalle Jahannama, tabbas, mai kẽwayewa ce gakãfirai |