Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 64 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿وَمَا هَٰذِهِ ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَآ إِلَّا لَهۡوٞ وَلَعِبٞۚ وَإِنَّ ٱلدَّارَ ٱلۡأٓخِرَةَ لَهِيَ ٱلۡحَيَوَانُۚ لَوۡ كَانُواْ يَعۡلَمُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 64]
﴿وما هذه الحياة الدنيا إلا لهو ولعب وإن الدار الآخرة لهي الحيوان﴾ [العَنكبُوت: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wannan rayuwa ta duniya ba ta zamo ba, face abar shagala da wasa kuma lalle Lahira tabbas, ita ce rayuwa, da sun kasance suna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan rayuwa ta duniya ba ta zamo ba, face abar shagala da wasa kuma lalle Lahira tabbas, ita ce rayuwa, da sun kasance suna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan rãyuwa ta dũniya ba ta zamo ba, fãce abar shagala da wãsã kuma lalle Lãhira tabbas, ita ce rãyuwa, dã sun kasance sunã sani |