Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 8 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَوَصَّيۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ بِوَٰلِدَيۡهِ حُسۡنٗاۖ وَإِن جَٰهَدَاكَ لِتُشۡرِكَ بِي مَا لَيۡسَ لَكَ بِهِۦ عِلۡمٞ فَلَا تُطِعۡهُمَآۚ إِلَيَّ مَرۡجِعُكُمۡ فَأُنَبِّئُكُم بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 8]
﴿ووصينا الإنسان بوالديه حسنا وإن جاهداك لتشرك بي ما ليس لك به﴾ [العَنكبُوت: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mun yi wa mutum wasiyyar kyautatawa ga uwayensa, kuma idan sun tsananta maka domin ka yi shirki da Ni game da abin da ba ka da ilmi gare shi, to, kada ka yi musu ɗa'a. Zuwa gare Ni makomarku take sa'an nan In ba ku labari ga abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun yi wa mutum wasiyyar kyautatawa ga uwayensa, kuma idan sun tsananta maka domin ka yi shirki da Ni game da abin da ba ka da ilmi gare shi, to, kada ka yi musu ɗa'a. Zuwa gare Ni makomarku take sa'an nan In ba ku labari ga abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun yi wa mutum wasiyyar kyautatãwa ga uwayensa, kuma idan sun tsananta maka dõmin ka yi shirki da Ni game da abin da bã ka da ilmi gare shi, to, kada ka yi musu ɗã'ã. Zuwa gare Ni makõmarku take sa'an nan In bã ku lãbari ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa |