Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 9 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَنُدۡخِلَنَّهُمۡ فِي ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 9]
﴿والذين آمنوا وعملوا الصالحات لندخلنهم في الصالحين﴾ [العَنكبُوت: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, lalle Muna shigar da su a cikin mutanen kirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, lalle Muna shigar da su a cikin mutanen kirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, lalle Munã shigar da su a cikin mutãnen kirki |