Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 100 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِن تُطِيعُواْ فَرِيقٗا مِّنَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ يَرُدُّوكُم بَعۡدَ إِيمَٰنِكُمۡ كَٰفِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 100]
﴿ياأيها الذين آمنوا إن تطيعوا فريقا من الذين أوتوا الكتاب يردوكم بعد﴾ [آل عِمران: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun yi ɗa'aga wani ɓangare daga waɗanda aka bai wa Littafi, za su mayar da ku kafirai a bayan imaninku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun yi ɗa'aga wani ɓangare daga waɗanda aka bai wa Littafi, za su mayar da ku kafirai a bayan imaninku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Idan kun yi ɗã'aga wani ɓangare daga waɗanda aka bai wa Littãfi, zã su mayar da ku kãfirai a bãyan ĩmãninku |