Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 101 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَكَيۡفَ تَكۡفُرُونَ وَأَنتُمۡ تُتۡلَىٰ عَلَيۡكُمۡ ءَايَٰتُ ٱللَّهِ وَفِيكُمۡ رَسُولُهُۥۗ وَمَن يَعۡتَصِم بِٱللَّهِ فَقَدۡ هُدِيَ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[آل عِمران: 101]
﴿وكيف تكفرون وأنتم تتلى عليكم آيات الله وفيكم رسوله ومن يعتصم بالله﴾ [آل عِمران: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma yaya kuke kafircewa alhali kuwa ana karanta ayoyin Allah a gare ku, kuma a cikinku akwai manzonSa? Kuma wanda ya nemi tsari da Allah, to, an shiryar da shi zuwa ga hanya miƙaƙƙiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yaya kuke kafircewa alhali kuwa ana karanta ayoyin Allah a gare ku, kuma a cikinku akwai manzonSa? Kuma wanda ya nemi tsari da Allah, to, an shiryar da shi zuwa ga hanya miƙaƙƙiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yãyã kuke kãfircẽwa alhãli kuwa anã karanta ãyõyin Allah a gare ku, kuma a cikinku akwai manzonSa? Kuma wanda ya nẽmi tsari da Allah, to, an shiryar da shi zuwa ga hanya miƙaƙƙiya |