Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 99 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿قُلۡ يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ لِمَ تَصُدُّونَ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ مَنۡ ءَامَنَ تَبۡغُونَهَا عِوَجٗا وَأَنتُمۡ شُهَدَآءُۗ وَمَا ٱللَّهُ بِغَٰفِلٍ عَمَّا تَعۡمَلُونَ ﴾
[آل عِمران: 99]
﴿قل ياأهل الكتاب لم تصدون عن سبيل الله من آمن تبغونها عوجا﴾ [آل عِمران: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ya ku Mutanen Littafi! Don me kuke taushe wanda ya yi imani, daga hanyar Allah, kuma kuna neman ta zama karkatacciya, alhali kuwa kuna masu shaida? Kuma Allah bai gushe daga abin da kuke aikatawa ba yana Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya ku Mutanen Littafi! Don me kuke taushe wanda ya yi imani, daga hanyar Allah, kuma kuna neman ta zama karkatacciya, alhali kuwa kuna masu shaida? Kuma Allah bai gushe daga abin da kuke aikatawa ba yana Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya ku Mutãnen Littãfi! Don me kuke taushe wanda ya yi ĩmani, daga hanyar Allah, kuma kunã nẽman ta zama karkatacciya, alhãli kuwa kunã mãsu shaida? Kuma Allah bai gushe daga abin da kuke aikatãwa ba yana Masani |