Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 102 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱتَّقُواْ ٱللَّهَ حَقَّ تُقَاتِهِۦ وَلَا تَمُوتُنَّ إِلَّا وَأَنتُم مُّسۡلِمُونَ ﴾
[آل عِمران: 102]
﴿ياأيها الذين آمنوا اتقوا الله حق تقاته ولا تموتن إلا وأنتم مسلمون﴾ [آل عِمران: 102]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa, a kan hakkin binsa da taƙawa, kuma kada ku mutu face kuna masu sallamawa (Musulmi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa, a kan hakkin binsa da taƙawa, kuma kada ku mutu face kuna masu sallamawa (Musulmi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku bi Allah da taƙawa, a kan hakkin binsa da taƙawa, kuma kada ku mutu fãce kuna mãsu sallamawa (Musulmi) |