Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 103 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَٱعۡتَصِمُواْ بِحَبۡلِ ٱللَّهِ جَمِيعٗا وَلَا تَفَرَّقُواْۚ وَٱذۡكُرُواْ نِعۡمَتَ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡ إِذۡ كُنتُمۡ أَعۡدَآءٗ فَأَلَّفَ بَيۡنَ قُلُوبِكُمۡ فَأَصۡبَحۡتُم بِنِعۡمَتِهِۦٓ إِخۡوَٰنٗا وَكُنتُمۡ عَلَىٰ شَفَا حُفۡرَةٖ مِّنَ ٱلنَّارِ فَأَنقَذَكُم مِّنۡهَاۗ كَذَٰلِكَ يُبَيِّنُ ٱللَّهُ لَكُمۡ ءَايَٰتِهِۦ لَعَلَّكُمۡ تَهۡتَدُونَ ﴾
[آل عِمران: 103]
﴿واعتصموا بحبل الله جميعا ولا تفرقوا واذكروا نعمة الله عليكم إذ كنتم﴾ [آل عِمران: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku yi daidami da igiyar Allah gaba ɗaya, kuma kada ku rarraba. Kuma ku tuna ni'imar Allah a kanku a lokacin da kuka kasance maƙiya sai Ya sanya soyayya a tsakanin zukatanku saboda haka kuka wayi gari, da ni'imarSa, 'yan'uwa. Kuma kun kasance a kan gaɓar rami na wuta sai Ya tsamar da ku daga gare ta, Kamar wannan ne Allah Yake bayyana muku ayoyinSa, tsammaninku, za ku shiryu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi daidami da igiyar Allah gaba ɗaya, kuma kada ku rarraba. Kuma ku tuna ni'imar Allah a kanku a lokacin da kuka kasance maƙiya sai Ya sanya soyayya a tsakanin zukatanku saboda haka kuka wayi gari, da ni'imarSa, 'yan'uwa. Kuma kun kasance a kan gaɓar rami na wuta sai Ya tsamar da ku daga gare ta, Kamar wannan ne Allah Yake bayyana muku ayoyinSa, tsammaninku, za ku shiryu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi daidami da igiyar Allah gabã ɗaya, kuma kada ku rarraba. Kuma ku tuna ni'imar Allah a kanku a lõkacin da kuka kasance maƙiya sai Ya sanya sõyayya a tsakãnin zukãtanku sabõda haka kuka wãyi gari, da ni'imarSa, 'yan'uwa. Kuma kun kasance a kan gãɓar rãmi na wutã sai Ya tsãmar da ku daga gare ta, Kamar wannan ne Allah Yake bayyana muku ayõyinSa, tsammãninku, zã ku shiryu |