Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 104 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَلۡتَكُن مِّنكُمۡ أُمَّةٞ يَدۡعُونَ إِلَى ٱلۡخَيۡرِ وَيَأۡمُرُونَ بِٱلۡمَعۡرُوفِ وَيَنۡهَوۡنَ عَنِ ٱلۡمُنكَرِۚ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ ﴾
[آل عِمران: 104]
﴿ولتكن منكم أمة يدعون إلى الخير ويأمرون بالمعروف وينهون عن المنكر وأولئك﴾ [آل عِمران: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wata jama'a daga cikinku, su kasance suna kira zuwa ga alheri, kuma suna umurnida alheri, kuma suna hani dagaabin da ake ƙi. Kuma waɗannan, su ne masu cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata jama'a daga cikinku, su kasance suna kira zuwa ga alheri, kuma suna umurnida alheri, kuma suna hani dagaabin da ake ƙi. Kuma waɗannan, su ne masu cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata jama'a daga cikinku, su kasance suna kira zuwa ga alhẽri, kuma suna umurnida alhẽri, kuma suna hani dagaabin da ake ƙi. Kuma waɗannan, sũ ne mãsu cin nasara |