Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 105 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَلَا تَكُونُواْ كَٱلَّذِينَ تَفَرَّقُواْ وَٱخۡتَلَفُواْ مِنۢ بَعۡدِ مَا جَآءَهُمُ ٱلۡبَيِّنَٰتُۚ وَأُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ عَذَابٌ عَظِيمٞ ﴾
[آل عِمران: 105]
﴿ولا تكونوا كالذين تفرقوا واختلفوا من بعد ما جاءهم البينات وأولئك لهم﴾ [آل عِمران: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka rarrabu kuma suka saɓa wa juna, bayan hujjoji bayyanannu sun je musu kuma waɗannan suna da azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka rarrabu kuma suka saɓa wa juna, bayan hujjoji bayyanannu sun je musu kuma waɗannan suna da azaba mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka rarrabu kuma suka sãɓã wa jũna, bãyan hujjõji bayyanannu sun je musu kuma waɗannan sunã da azãba mai girma |