Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 106 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿يَوۡمَ تَبۡيَضُّ وُجُوهٞ وَتَسۡوَدُّ وُجُوهٞۚ فَأَمَّا ٱلَّذِينَ ٱسۡوَدَّتۡ وُجُوهُهُمۡ أَكَفَرۡتُم بَعۡدَ إِيمَٰنِكُمۡ فَذُوقُواْ ٱلۡعَذَابَ بِمَا كُنتُمۡ تَكۡفُرُونَ ﴾
[آل عِمران: 106]
﴿يوم تبيض وجوه وتسود وجوه فأما الذين اسودت وجوههم أكفرتم بعد إيمانكم﴾ [آل عِمران: 106]
Abubakar Mahmood Jummi A ranar da wasu fuskoki suke yin fari kuma wasu fuskoki suke yin baƙi (za a ce wa waɗanda fuskokinsu suke yin baƙin): "Shin kun kafirta a bayan imaninku? Don haka sai ku ɗanɗani azaba saboda abin da kuka kasance kuna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar da wasu fuskoki suke yin fari kuma wasu fuskoki suke yin baƙi (za a ce wa waɗanda fuskokinsu suke yin baƙin): "Shin kun kafirta a bayan imaninku? Don haka sai ku ɗanɗani azaba saboda abin da kuka kasance kuna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi A rãnar da wasu fuskõki suke yin fari kuma wasu fuskõki suke yin baƙi (zã a ce wa waɗanda fuskokinsu suke yin baƙin): "Shin kun kãfirta a bayan ĩmãninku? Don haka sai ku ɗanɗani azãba sabõda abin da kuka kasance kuna yi na kãfirci |