Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 112 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿ضُرِبَتۡ عَلَيۡهِمُ ٱلذِّلَّةُ أَيۡنَ مَا ثُقِفُوٓاْ إِلَّا بِحَبۡلٖ مِّنَ ٱللَّهِ وَحَبۡلٖ مِّنَ ٱلنَّاسِ وَبَآءُو بِغَضَبٖ مِّنَ ٱللَّهِ وَضُرِبَتۡ عَلَيۡهِمُ ٱلۡمَسۡكَنَةُۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ كَانُواْ يَكۡفُرُونَ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ وَيَقۡتُلُونَ ٱلۡأَنۢبِيَآءَ بِغَيۡرِ حَقّٖۚ ذَٰلِكَ بِمَا عَصَواْ وَّكَانُواْ يَعۡتَدُونَ ﴾
[آل عِمران: 112]
﴿ضربت عليهم الذلة أين ما ثقفوا إلا بحبل من الله وحبل من﴾ [آل عِمران: 112]
Abubakar Mahmood Jummi An doka ƙasƙanci a kansu a inda duk aka same su face da wani alkawari daga Allah, da alkawari daga mutane. Kuma sun koma da fushi daga Allah, kuma aka doka talauci a kansu. Wannan kuwa domin su, lalle sun kasance suna kafirta da ayoyin Allah, kuma suna kashe annabawa, ba da wani haƙƙi ba. Wannan kuwa domin saɓawar da suka yi ne, kuma sun kasance suna yin ta'adi |
Abubakar Mahmoud Gumi An doka ƙasƙanci a kansu a inda duk aka same su face da wani alkawari daga Allah, da alkawari daga mutane. Kuma sun koma da fushi daga Allah, kuma aka doka talauci a kansu. Wannan kuwa domin su, lalle sun kasance suna kafirta da ayoyin Allah, kuma suna kashe annabawa, ba da wani haƙƙi ba. Wannan kuwa domin saɓawar da suka yi ne, kuma sun kasance suna yin ta'adi |
Abubakar Mahmoud Gumi An dõka ƙasƙanci a kansu a inda duk aka sãme su fãce da wani alkawari daga Allah, da alkawari daga mutãne. Kuma sun kõma da fushi daga Allah, kuma aka dõka talauci a kansu. Wannan kuwa dõmin sũ, lalle sun kasance suna kãfirta da ãyõyin Allah, kuma suna kashe annabãwa, bã da wani haƙƙi ba. Wannan kuwa dõmin sãɓãwar da suka yi ne, kuma sun kasance suna yin ta'adi |