Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 134 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿ٱلَّذِينَ يُنفِقُونَ فِي ٱلسَّرَّآءِ وَٱلضَّرَّآءِ وَٱلۡكَٰظِمِينَ ٱلۡغَيۡظَ وَٱلۡعَافِينَ عَنِ ٱلنَّاسِۗ وَٱللَّهُ يُحِبُّ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[آل عِمران: 134]
﴿الذين ينفقون في السراء والضراء والكاظمين الغيظ والعافين عن الناس والله يحب﴾ [آل عِمران: 134]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke ciyarwa a cikin sauƙi da tsanani kuma suke masu haɗiyewar fushi, kuma masu yafe wa mutane laifi. Kuma Allah Yana son masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke ciyarwa a cikin sauƙi da tsanani kuma suke masu haɗiyewar fushi, kuma masu yafe wa mutane laifi. Kuma Allah Yana son masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke ciyarwa a cikin sauƙi da tsanani kuma suke mãsu haɗiyẽwar fushi, kuma mãsu yãfe wa mutãne laifi. Kuma Allah Yana son mãsu kyautatãwa |