×

Waɗannan sakamakonsu gãfara ce daga Ubangijinsu, daga Gidajen Aljanna (waɗanda) ƙõramu na 3:136 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:136) ayat 136 in Hausa

3:136 Surah al-‘Imran ayat 136 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 136 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿أُوْلَٰٓئِكَ جَزَآؤُهُم مَّغۡفِرَةٞ مِّن رَّبِّهِمۡ وَجَنَّٰتٞ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَاۚ وَنِعۡمَ أَجۡرُ ٱلۡعَٰمِلِينَ ﴾
[آل عِمران: 136]

Waɗannan sakamakonsu gãfara ce daga Ubangijinsu, daga Gidajen Aljanna (waɗanda) ƙõramu na gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. Kuma mãdalla da ijãrar mãsu aiki

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أولئك جزاؤهم مغفرة من ربهم وجنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها, باللغة الهوسا

﴿أولئك جزاؤهم مغفرة من ربهم وجنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها﴾ [آل عِمران: 136]

Abubakar Mahmood Jummi
Waɗannan sakamakonsu gafara ce daga Ubangijinsu, daga Gidajen Aljanna (waɗanda) ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. Kuma madalla da ijarar masu aiki
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗannan sakamakonsu gafara ce daga Ubangijinsu, daga Gidajen Aljanna (waɗanda) ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. Kuma madalla da ijarar masu aiki
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗannan sakamakonsu gãfara ce daga Ubangijinsu, daga Gidajen Aljanna (waɗanda) ƙõramu na gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. Kuma mãdalla da ijãrar mãsu aiki
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek