Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 135 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَٱلَّذِينَ إِذَا فَعَلُواْ فَٰحِشَةً أَوۡ ظَلَمُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ ذَكَرُواْ ٱللَّهَ فَٱسۡتَغۡفَرُواْ لِذُنُوبِهِمۡ وَمَن يَغۡفِرُ ٱلذُّنُوبَ إِلَّا ٱللَّهُ وَلَمۡ يُصِرُّواْ عَلَىٰ مَا فَعَلُواْ وَهُمۡ يَعۡلَمُونَ ﴾
[آل عِمران: 135]
﴿والذين إذا فعلوا فاحشة أو ظلموا أنفسهم ذكروا الله فاستغفروا لذنوبهم ومن﴾ [آل عِمران: 135]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke idan suka aikata wata alfasha ko suka zalunci kansu sai su tuna da Allah, saboda su nemi gafarar zunubansu ga Allah. Kuma wane ne ke gafara ga zunubai, face Allah? Kuma ba su doge a kan abin da suka aikata ba, alhali kuwa suna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke idan suka aikata wata alfasha ko suka zalunci kansu sai su tuna da Allah, saboda su nemi gafarar zunubansu ga Allah. Kuma wane ne ke gafara ga zunubai, face Allah? Kuma ba su doge a kan abin da suka aikata ba, alhali kuwa suna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke idan suka aikata wata alfãsha ko suka zãlunci kansu sai su tunã da Allah, sabõda su nẽmi gãfarar zunubansu ga Allah. Kuma wãne ne ke gãfara ga zunubai, fãce Allah? Kuma ba su dõge a kan abin da suka aikata ba, alhãli kuwa suna sane |