Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 137 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِكُمۡ سُنَنٞ فَسِيرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَٱنظُرُواْ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلۡمُكَذِّبِينَ ﴾
[آل عِمران: 137]
﴿قد خلت من قبلكم سنن فسيروا في الأرض فانظروا كيف كان عاقبة﴾ [آل عِمران: 137]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne misalai sun shuɗe a gabaninku, sai ku yi tafiya a cikin ƙasa sa'an nan ku duba, yaya aƙibar masu ƙaryatawa ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne misalai sun shuɗe a gabaninku, sai ku yi tafiya a cikin ƙasa sa'an nan ku duba, yaya aƙibar masu ƙaryatawa ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne misãlai sun shũɗe a gabãninku, sai ku yi tafiya a cikin ƙasa sa'an nan ku dũba, yãyã ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance |