Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 143 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَلَقَدۡ كُنتُمۡ تَمَنَّوۡنَ ٱلۡمَوۡتَ مِن قَبۡلِ أَن تَلۡقَوۡهُ فَقَدۡ رَأَيۡتُمُوهُ وَأَنتُمۡ تَنظُرُونَ ﴾
[آل عِمران: 143]
﴿ولقد كنتم تمنون الموت من قبل أن تلقوه فقد رأيتموه وأنتم تنظرون﴾ [آل عِمران: 143]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa kun kasance kuna gurin mutuwa tun a gabanin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta,* alhali kuwa kuna kallo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa kun kasance kuna gurin mutuwa tun a gabanin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta, alhali kuwa kuna kallo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa kun kasance kuna gũrin mutuwa tun a gabãnin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta, alhãli kuwa kuna kallo |