Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 144 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَمَا مُحَمَّدٌ إِلَّا رَسُولٞ قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِهِ ٱلرُّسُلُۚ أَفَإِيْن مَّاتَ أَوۡ قُتِلَ ٱنقَلَبۡتُمۡ عَلَىٰٓ أَعۡقَٰبِكُمۡۚ وَمَن يَنقَلِبۡ عَلَىٰ عَقِبَيۡهِ فَلَن يَضُرَّ ٱللَّهَ شَيۡـٔٗاۚ وَسَيَجۡزِي ٱللَّهُ ٱلشَّٰكِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 144]
﴿وما محمد إلا رسول قد خلت من قبله الرسل أفإن مات أو﴾ [آل عِمران: 144]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muhammadu bai zama ba face manzo lalle ne manzanni sun shuɗe a gabaninsa. Ashe idan ya mutu ko kuwa aka kashe shi, za kujuya a kan dugaduganku? To, wanda ya juya a kan dugadugansa, ba zai cuci Allah da kome ba. Kuma Allah zai saka wa masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muhammadu bai zama ba face manzo lalle ne manzanni sun shuɗe a gabaninsa. Ashe idan ya mutu ko kuwa aka kashe shi, za kujuya a kan dugaduganku? To, wanda ya juya a kan dugadugansa, ba zai cuci Allah da kome ba. Kuma Allah zai saka wa masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muhammadu bai zama ba face manzo lalle ne manzanni sun shũɗe a gabãninsa. Ashe idan ya mutu ko kuwa aka kashe shi, zã kujũya a kan dugaduganku? To, wanda ya jũya a kan dugadugansa, bã zai cũci Allah da kõme ba. Kuma Allah zai sãka wa mãsu gõdiya |