Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 148 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿فَـَٔاتَىٰهُمُ ٱللَّهُ ثَوَابَ ٱلدُّنۡيَا وَحُسۡنَ ثَوَابِ ٱلۡأٓخِرَةِۗ وَٱللَّهُ يُحِبُّ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[آل عِمران: 148]
﴿فآتاهم الله ثواب الدنيا وحسن ثواب الآخرة والله يحب المحسنين﴾ [آل عِمران: 148]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya saka musu da sakamakon duniya da kuma kyakkyawan sakamakon Lahira. Kuma Allah yana son masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya saka musu da sakamakon duniya da kuma kyakkyawan sakamakon Lahira. Kuma Allah yana son masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yã sãka musu da sakamakon dũniya da kuma kyakkyawan sakamakon Lãhira. Kuma Allah yana son mãsu kyautatãwa |