Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 158 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَلَئِن مُّتُّمۡ أَوۡ قُتِلۡتُمۡ لَإِلَى ٱللَّهِ تُحۡشَرُونَ ﴾
[آل عِمران: 158]
﴿ولئن متم أو قتلتم لإلى الله تحشرون﴾ [آل عِمران: 158]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne idan kun mutu ko kuwa aka kashe ku, haƙiƙa, zuwa ga Allah ake tara ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan kun mutu ko kuwa aka kashe ku, haƙiƙa, zuwa ga Allah ake tara ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan kun mutu ko kuwa aka kashe ku, haƙĩƙa, zuwa ga Allah ake tãra ku |