×

Idan Allah Ya taimake ku, to, bãbu marinjayi a gare ku. Kuma 3:160 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:160) ayat 160 in Hausa

3:160 Surah al-‘Imran ayat 160 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 160 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿إِن يَنصُرۡكُمُ ٱللَّهُ فَلَا غَالِبَ لَكُمۡۖ وَإِن يَخۡذُلۡكُمۡ فَمَن ذَا ٱلَّذِي يَنصُرُكُم مِّنۢ بَعۡدِهِۦۗ وَعَلَى ٱللَّهِ فَلۡيَتَوَكَّلِ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ ﴾
[آل عِمران: 160]

Idan Allah Ya taimake ku, to, bãbu marinjayi a gare ku. Kuma idan Ya yarɓe ku, to, wãnẽ ne wanda yake taimakon ku bãyanSa? Kuma ga Allah sai mũminai su dõgara

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن ينصركم الله فلا غالب لكم وإن يخذلكم فمن ذا الذي ينصركم, باللغة الهوسا

﴿إن ينصركم الله فلا غالب لكم وإن يخذلكم فمن ذا الذي ينصركم﴾ [آل عِمران: 160]

Abubakar Mahmood Jummi
Idan Allah Ya taimake ku, to, babu marinjayi a gare ku. Kuma idan Ya yarɓe ku, to, wane ne wanda yake taimakon ku bayanSa? Kuma ga Allah sai muminai su dogara
Abubakar Mahmoud Gumi
Idan Allah Ya taimake ku, to, babu marinjayi a gare ku. Kuma idan Ya yarɓe ku, to, wane ne wanda yake taimakon ku bayanSa? Kuma ga Allah sai muminai su dogara
Abubakar Mahmoud Gumi
Idan Allah Ya taimake ku, to, bãbu marinjayi a gare ku. Kuma idan Ya yarɓe ku, to, wãnẽ ne wanda yake taimakon ku bãyanSa? Kuma ga Allah sai mũminai su dõgara
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek