Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 169 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَلَا تَحۡسَبَنَّ ٱلَّذِينَ قُتِلُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ أَمۡوَٰتَۢاۚ بَلۡ أَحۡيَآءٌ عِندَ رَبِّهِمۡ يُرۡزَقُونَ ﴾
[آل عِمران: 169]
﴿ولا تحسبن الذين قتلوا في سبيل الله أمواتا بل أحياء عند ربهم﴾ [آل عِمران: 169]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ka yi zaton waɗanda aka kashe a cikin hanyar Allah matattu ne. A'a, rayayyu ne su, a wurin bangijinsu*. Ana ciyar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka yi zaton waɗanda aka kashe a cikin hanyar Allah matattu ne. A'a, rayayyu ne su, a wurin bangijinsu. Ana ciyar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka yi zaton waɗanda aka kashe a cikin hanyar Allah matattu ne. A'a, rãyayyu ne su, a wurin bangijinsu. Ana ciyar da su |