Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 168 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿ٱلَّذِينَ قَالُواْ لِإِخۡوَٰنِهِمۡ وَقَعَدُواْ لَوۡ أَطَاعُونَا مَا قُتِلُواْۗ قُلۡ فَٱدۡرَءُواْ عَنۡ أَنفُسِكُمُ ٱلۡمَوۡتَ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[آل عِمران: 168]
﴿الذين قالوا لإخوانهم وقعدوا لو أطاعونا ما قتلوا قل فادرءوا عن أنفسكم﴾ [آل عِمران: 168]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka ce wa 'yan'uwansu kuma suka zauna abinsu: "Da sun yi mana ɗa'a, da ba a kashe su ba." Ka ce: "To, ku tunkuɗe mutuwa daga rayukanku, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka ce wa 'yan'uwansu kuma suka zauna abinsu: "Da sun yi mana ɗa'a, da ba a kashe su ba." Ka ce: "To, ku tunkuɗe mutuwa daga rayukanku, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka ce wa 'yan'uwansu kuma suka zauna abinsu: "Dã sun yi mana ɗã'a, dã ba a kashe su ba." Ka ce: "To, ku tunkuɗe mutuwa daga rãyukanku, idan kun kasance mãsu gaskiya |