Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 170 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿فَرِحِينَ بِمَآ ءَاتَىٰهُمُ ٱللَّهُ مِن فَضۡلِهِۦ وَيَسۡتَبۡشِرُونَ بِٱلَّذِينَ لَمۡ يَلۡحَقُواْ بِهِم مِّنۡ خَلۡفِهِمۡ أَلَّا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[آل عِمران: 170]
﴿فرحين بما آتاهم الله من فضله ويستبشرون بالذين لم يلحقوا بهم من﴾ [آل عِمران: 170]
Abubakar Mahmood Jummi Suna masu farin ciki saboda abin da Allah Ya ba su daga falalarSa, kuma suna yin bushara ga waɗanda ba su risku da su ba, daga bayansu; "Babu tsoro a kansu kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna masu farin ciki saboda abin da Allah Ya ba su daga falalarSa, kuma suna yin bushara ga waɗanda ba su risku da su ba, daga bayansu; "Babu tsoro a kansu kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna mãsu farin ciki sabõda abin da Allah Ya bã su daga falalarSa, kuma suna yin bushãra ga waɗanda ba su risku da su ba, daga bayansu; "Bãbu tsõro a kansu kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |