×

Suna yin bushãra sabõda wata ni'ima daga Allah da wata falala. Kuma 3:171 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:171) ayat 171 in Hausa

3:171 Surah al-‘Imran ayat 171 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 171 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿۞ يَسۡتَبۡشِرُونَ بِنِعۡمَةٖ مِّنَ ٱللَّهِ وَفَضۡلٖ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَا يُضِيعُ أَجۡرَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[آل عِمران: 171]

Suna yin bushãra sabõda wata ni'ima daga Allah da wata falala. Kuma lalle ne, Allah bã Ya tozartar da ijãrar mũminai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: يستبشرون بنعمة من الله وفضل وأن الله لا يضيع أجر المؤمنين, باللغة الهوسا

﴿يستبشرون بنعمة من الله وفضل وأن الله لا يضيع أجر المؤمنين﴾ [آل عِمران: 171]

Abubakar Mahmood Jummi
Suna yin bushara saboda wata ni'ima daga Allah da wata falala. Kuma lalle ne, Allah ba Ya tozartar da ijarar muminai
Abubakar Mahmoud Gumi
Suna yin bushara saboda wata ni'ima daga Allah da wata falala. Kuma lalle ne, Allah ba Ya tozartar da ijarar muminai
Abubakar Mahmoud Gumi
Suna yin bushãra sabõda wata ni'ima daga Allah da wata falala. Kuma lalle ne, Allah bã Ya tozartar da ijãrar mũminai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek