Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 172 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿ٱلَّذِينَ ٱسۡتَجَابُواْ لِلَّهِ وَٱلرَّسُولِ مِنۢ بَعۡدِ مَآ أَصَابَهُمُ ٱلۡقَرۡحُۚ لِلَّذِينَ أَحۡسَنُواْ مِنۡهُمۡ وَٱتَّقَوۡاْ أَجۡرٌ عَظِيمٌ ﴾
[آل عِمران: 172]
﴿الذين استجابوا لله والرسول من بعد ما أصابهم القرح للذين أحسنوا منهم﴾ [آل عِمران: 172]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka karɓa* kira zuwa ga Allah da ManzonSa, daga bayan miki ya same su. Akwai wata lada mai girma ga waɗanda suka kyautata** yi daga gare su, kuma suka yi taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka karɓa kira zuwa ga Allah da ManzonSa, daga bayan miki ya same su. Akwai wata lada mai girma ga waɗanda suka kyautata yi daga gare su, kuma suka yi taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka karɓa kira zuwa ga Allah da ManzonSa, daga bãyan mĩki ya sãme su. Akwai wata lãda mai girma ga waɗanda suka kyautata yi daga gare su, kuma suka yi taƙawa |