Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 173 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿ٱلَّذِينَ قَالَ لَهُمُ ٱلنَّاسُ إِنَّ ٱلنَّاسَ قَدۡ جَمَعُواْ لَكُمۡ فَٱخۡشَوۡهُمۡ فَزَادَهُمۡ إِيمَٰنٗا وَقَالُواْ حَسۡبُنَا ٱللَّهُ وَنِعۡمَ ٱلۡوَكِيلُ ﴾
[آل عِمران: 173]
﴿الذين قال لهم الناس إن الناس قد جمعوا لكم فاخشوهم فزادهم إيمانا﴾ [آل عِمران: 173]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda mutane* suka ce musu: "Lalle ne, mutane sun tara (rundunoni) saboda ku, don haka ku ji tsornsu. Sai (wannan magana) ta ƙara musu imani, kuma suka ce: "Mai isarmu Allah ne kuma madalla da wakili Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda mutane suka ce musu: "Lalle ne, mutane sun tara (rundunoni) saboda ku, don haka ku ji tsornsu. Sai (wannan magana) ta ƙara musu imani, kuma suka ce: "Mai isarmu Allah ne kuma madalla da wakili Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda mutãne suka ce musu: "Lalle ne, mutãne sun tãra (rundunõni) sabõda ku, don haka ku ji tsõrnsu. Sai (wannan magana) ta ƙara musu ĩmãni, kuma suka ce: "Mai isarmu Allah ne kuma mãdalla da wakili Shĩ |