Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 174 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿فَٱنقَلَبُواْ بِنِعۡمَةٖ مِّنَ ٱللَّهِ وَفَضۡلٖ لَّمۡ يَمۡسَسۡهُمۡ سُوٓءٞ وَٱتَّبَعُواْ رِضۡوَٰنَ ٱللَّهِۗ وَٱللَّهُ ذُو فَضۡلٍ عَظِيمٍ ﴾
[آل عِمران: 174]
﴿فانقلبوا بنعمة من الله وفضل لم يمسسهم سوء واتبعوا رضوان الله والله﴾ [آل عِمران: 174]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan sukajuya da wata ni'ima daga Allah da wata falala, wata cuta ba ta shafe su ba, kuma suka bi yardar Allah. Kuma Allah ne Ma'abucin falala Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan sukajuya da wata ni'ima daga Allah da wata falala, wata cuta ba ta shafe su ba, kuma suka bi yardar Allah. Kuma Allah ne Ma'abucin falala Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan sukajũya da wata ni'ima daga Allah da wata falala, wata cũta ba ta shãfe su ba, kuma suka bi yardar Allah. Kuma Allah ne Ma'abucin falala Mai girma |