Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 175 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِنَّمَا ذَٰلِكُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُ يُخَوِّفُ أَوۡلِيَآءَهُۥ فَلَا تَخَافُوهُمۡ وَخَافُونِ إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[آل عِمران: 175]
﴿إنما ذلكم الشيطان يخوف أولياءه فلا تخافوهم وخافون إن كنتم مؤمنين﴾ [آل عِمران: 175]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan, Shaiɗan ne kawai yake tsoratar da, ku masoyansa. To, kada ku ji tsoronsu ku ji tsoro Na idan kun kasance masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan, Shaiɗan ne kawai yake tsoratar da, ku masoyansa. To, kada ku ji tsoronsu ku ji tsoro Na idan kun kasance masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan, Shaiɗan ne kawai yake tsõratar da, ku masõyansa. To, kada ku ji tsõronsu ku ji tsõro Na idãn kun kasance mãsu ĩmãni |