Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 180 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَلَا يَحۡسَبَنَّ ٱلَّذِينَ يَبۡخَلُونَ بِمَآ ءَاتَىٰهُمُ ٱللَّهُ مِن فَضۡلِهِۦ هُوَ خَيۡرٗا لَّهُمۖ بَلۡ هُوَ شَرّٞ لَّهُمۡۖ سَيُطَوَّقُونَ مَا بَخِلُواْ بِهِۦ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۗ وَلِلَّهِ مِيرَٰثُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ خَبِيرٞ ﴾
[آل عِمران: 180]
﴿ولا يحسبن الذين يبخلون بما آتاهم الله من فضله هو خيرا لهم﴾ [آل عِمران: 180]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada waɗannan da suke yin rowa da abin da Allah Ya ba su daga falalarSa su yi zaton shi ne mafi alheri a gare su A'a, shi mafi sharri ne a gare su. Za a yi musu saƙandami da abin da suka yi rowa da Shi a Ranar ¡iyama Kuma ga Allah gadon sammai da ƙasa yake, kuma Allah, ga abin da kuke aikatawa, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada waɗannan da suke yin rowa da abin da Allah Ya ba su daga falalarSa su yi zaton shi ne mafi alheri a gare su A'a, shi mafi sharri ne a gare su. Za a yi musu saƙandami da abin da suka yi rowa da Shi a Ranar ¡iyama Kuma ga Allah gadon sammai da ƙasa yake, kuma Allah, ga abin da kuke aikatawa, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada waɗannan da suke yin rõwa da abin da Allah Ya bã su daga falalarSa su yi zaton shĩ ne mafi alhẽri a gare su A'a, shĩ mafi sharri ne a gare su. Zã a yi musu saƙandami da abin da suka yi rõwa da Shi a Rãnar ¡iyãma Kuma ga Allah gãdon sammai da ƙasa yake, kuma Allah, ga abin da kuke aikatãwa, Masani ne |