Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 181 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿لَّقَدۡ سَمِعَ ٱللَّهُ قَوۡلَ ٱلَّذِينَ قَالُوٓاْ إِنَّ ٱللَّهَ فَقِيرٞ وَنَحۡنُ أَغۡنِيَآءُۘ سَنَكۡتُبُ مَا قَالُواْ وَقَتۡلَهُمُ ٱلۡأَنۢبِيَآءَ بِغَيۡرِ حَقّٖ وَنَقُولُ ذُوقُواْ عَذَابَ ٱلۡحَرِيقِ ﴾
[آل عِمران: 181]
﴿لقد سمع الله قول الذين قالوا إن الله فقير ونحن أغنياء سنكتب﴾ [آل عِمران: 181]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, haƙiƙa Allah Ya ji maganar waɗanda suka ce: "Lalle ne, Allah faƙiri ne, mu ne wadatattu." za mu rubuta abin da suka faɗa, da kisan da suka yi wa Annabawa ba da wani haƙƙi ba kuma Mu ce: "Ku ɗanɗani azabar gobara |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙiƙa Allah Ya ji maganar waɗanda suka ce: "Lalle ne, Allah faƙiri ne, mu ne wadatattu." za mu rubuta abin da suka faɗa, da kisan da suka yi wa Annabawa ba da wani haƙƙi ba kuma Mu ce: "Ku ɗanɗani azabar gobara |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙĩƙa Allah Yã ji maganar waɗanda suka ce: "Lalle ne, Allah faƙĩri ne, mũ ne wadãtattu." za mu rubũta abin da suka faɗa, da kisan da suka yi wa Annabãwa bã da wani haƙƙi ba kuma Mu ce: "Ku ɗanɗani azãbar gõbara |