Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 188 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿لَا تَحۡسَبَنَّ ٱلَّذِينَ يَفۡرَحُونَ بِمَآ أَتَواْ وَّيُحِبُّونَ أَن يُحۡمَدُواْ بِمَا لَمۡ يَفۡعَلُواْ فَلَا تَحۡسَبَنَّهُم بِمَفَازَةٖ مِّنَ ٱلۡعَذَابِۖ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[آل عِمران: 188]
﴿لا تحسبن الذين يفرحون بما أتوا ويحبون أن يحمدوا بما لم يفعلوا﴾ [آل عِمران: 188]
Abubakar Mahmood Jummi Kada lalle ka yi zaton waɗanda suke yin farin ciki da abin da suka bayar, kuma suna son a yabe su da abin da ba su aikata ba. To, kada lalle ka yi zaton su da tsira daga azaba. Kuma suna da azaba mai raɗadi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada lalle ka yi zaton waɗanda suke yin farin ciki da abin da suka bayar, kuma suna son a yabe su da abin da ba su aikata ba. To, kada lalle ka yi zaton su da tsira daga azaba. Kuma suna da azaba mai raɗadi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada lalle ka yi zaton waɗanda suke yin farin ciki da abin da suka bãyar, kuma suna son a yabe su da abin da ba su aikatã ba. To, kada lalle ka yi zaton su da tsĩra daga azãba. Kuma suna da azãba mai raɗadi |