Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 19 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِنَّ ٱلدِّينَ عِندَ ٱللَّهِ ٱلۡإِسۡلَٰمُۗ وَمَا ٱخۡتَلَفَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ إِلَّا مِنۢ بَعۡدِ مَا جَآءَهُمُ ٱلۡعِلۡمُ بَغۡيَۢا بَيۡنَهُمۡۗ وَمَن يَكۡفُرۡ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ فَإِنَّ ٱللَّهَ سَرِيعُ ٱلۡحِسَابِ ﴾
[آل عِمران: 19]
﴿إن الدين عند الله الإسلام وما اختلف الذين أوتوا الكتاب إلا من﴾ [آل عِمران: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, addini a wurin Allah, Shi ne Musulunci. Kuma waɗanda aka bai wa Littafi ba su saɓa ba, face a bayan ilmi ya je musu, bisa zalunci a tsakaninsu. Kuma wanda ya kafirta da ayoyin Allah, to, lalle ne Allah Mai gaugawar sakamako ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, addini a wurin Allah, Shi ne Musulunci. Kuma waɗanda aka bai wa Littafi ba su saɓa ba, face a bayan ilmi ya je musu, bisa zalunci a tsakaninsu. Kuma wanda ya kafirta da ayoyin Allah, to, lalle ne Allah Mai gaugawar sakamako ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, addini a wurin Allah, Shi ne Musulunci. Kuma waɗanda aka bai wa Littafi ba su sãɓã ba, fãce a bãyan ilmi ya je musu, bisa zãlunci a tsakãninsu. Kuma wanda ya kãfirta da ãyõyin Allah, to, lalle ne Allah Mai gaugãwar sakamako ne |