×

Allah Ya shaida cẽwa: Lalle ne bãbu abin bautãwa fãce Shi kuma 3:18 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:18) ayat 18 in Hausa

3:18 Surah al-‘Imran ayat 18 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 18 - آل عِمران - Page - Juz 3

﴿شَهِدَ ٱللَّهُ أَنَّهُۥ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ وَأُوْلُواْ ٱلۡعِلۡمِ قَآئِمَۢا بِٱلۡقِسۡطِۚ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[آل عِمران: 18]

Allah Ya shaida cẽwa: Lalle ne bãbu abin bautãwa fãce Shi kuma malãiku da ma'abũta ilmi sun shaida, yana tsaye da ãdalci, bãbu abin bautãwa face Shi, Mabuwãyi, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: شهد الله أنه لا إله إلا هو والملائكة وأولو العلم قائما بالقسط, باللغة الهوسا

﴿شهد الله أنه لا إله إلا هو والملائكة وأولو العلم قائما بالقسط﴾ [آل عِمران: 18]

Abubakar Mahmood Jummi
Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi kuma malaiku da ma'abuta ilmi sun shaida, yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi kuma malaiku da ma'abuta ilmi sun shaida, yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah Ya shaida cẽwa: Lalle ne bãbu abin bautãwa fãce Shi kuma malãiku da ma'abũta ilmi sun shaida, yana tsaye da ãdalci, bãbu abin bautãwa face Shi, Mabuwãyi, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek