Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 196 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿لَا يَغُرَّنَّكَ تَقَلُّبُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ فِي ٱلۡبِلَٰدِ ﴾
[آل عِمران: 196]
﴿لا يغرنك تقلب الذين كفروا في البلاد﴾ [آل عِمران: 196]
Abubakar Mahmood Jummi Kada jujjuyawar waɗanda suka kafirta a cikin garuruwa ta ruɗe ka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada jujjuyawar waɗanda suka kafirta a cikin garuruwa ta ruɗe ka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada jujjuyawar waɗanda suka kãfirta a cikin garũruwa ta rũɗe ka |