Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 26 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿قُلِ ٱللَّهُمَّ مَٰلِكَ ٱلۡمُلۡكِ تُؤۡتِي ٱلۡمُلۡكَ مَن تَشَآءُ وَتَنزِعُ ٱلۡمُلۡكَ مِمَّن تَشَآءُ وَتُعِزُّ مَن تَشَآءُ وَتُذِلُّ مَن تَشَآءُۖ بِيَدِكَ ٱلۡخَيۡرُۖ إِنَّكَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[آل عِمران: 26]
﴿قل اللهم مالك الملك تؤتي الملك من تشاء وتنـزع الملك ممن تشاء﴾ [آل عِمران: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce:* "Ya Allah Mamallakin mulki, Kana bayar da mulki ga wanda Kake so, Kana zare mulki daga wanda Kake so, kuma Kana buwayar da wanda Kake so, kuma Kana ƙasƙantar da wanda Kake so, ga hannunKa alheri yake. Lalle ne Kai, a kan kowane abu, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya Allah Mamallakin mulki, Kana bayar da mulki ga wanda Kake so, Kana zare mulki daga wanda Kake so, kuma Kana buwayar da wanda Kake so, kuma Kana ƙasƙantar da wanda Kake so, ga hannunKa alheri yake. Lalle ne Kai, a kan kowane abu, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Yã Allah Mamallakin mulki, Kanã bayar da mulki ga wanda Kake so, Kanã zãre mulki daga wanda Kake so, kuma Kanã buwãyar da wanda Kake so, kuma Kanã ƙasƙantar da wanda Kake so, ga hannunKa alhẽri yake. Lalle ne Kai, a kan kõwane abu, Mai ĩkon yi ne |