Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 25 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿فَكَيۡفَ إِذَا جَمَعۡنَٰهُمۡ لِيَوۡمٖ لَّا رَيۡبَ فِيهِ وَوُفِّيَتۡ كُلُّ نَفۡسٖ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[آل عِمران: 25]
﴿فكيف إذا جمعناهم ليوم لا ريب فيه ووفيت كل نفس ما كسبت﴾ [آل عِمران: 25]
Abubakar Mahmood Jummi To, yaya idan Mun tara su a yini wanda babu shakka a cikinsa, kuma aka cika wa kowane rai sakamakon abin da ya tsirfanta, alhali kuwa, su ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, yaya idan Mun tara su a yini wanda babu shakka a cikinsa, kuma aka cika wa kowane rai sakamakon abin da ya tsirfanta, alhali kuwa, su ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, yãya idan Mun tãra su a yini wanda bãbu shakka a cikinsa, kuma aka cikã wa kõwane rai sakamakon abin da ya tsirfanta, alhãli kuwa, sũ bã zã a zãlunce su ba |