Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 27 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿تُولِجُ ٱلَّيۡلَ فِي ٱلنَّهَارِ وَتُولِجُ ٱلنَّهَارَ فِي ٱلَّيۡلِۖ وَتُخۡرِجُ ٱلۡحَيَّ مِنَ ٱلۡمَيِّتِ وَتُخۡرِجُ ٱلۡمَيِّتَ مِنَ ٱلۡحَيِّۖ وَتَرۡزُقُ مَن تَشَآءُ بِغَيۡرِ حِسَابٖ ﴾
[آل عِمران: 27]
﴿تولج الليل في النهار وتولج النهار في الليل وتخرج الحي من الميت﴾ [آل عِمران: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kana shigar da dare a cikin yini, kuma Kana shigar da yini a cikin dare, kuma Kana fitar da mai rai daga mamaci, kuma Kana fitar da mamaci daga mai rai, kuma Kana azurta wanda Kake so ba da lissafi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kana shigar da dare a cikin yini, kuma Kana shigar da yini a cikin dare, kuma Kana fitar da mai rai daga mamaci, kuma Kana fitar da mamaci daga mai rai, kuma Kana azurta wanda Kake so ba da lissafi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kanã shigar da dare a cikin yini, kuma Kanã shigar da yini a cikin dare, kuma Kana fitar da mai rai daga mamaci, kuma Kanã fitar da mamaci daga mai rai, kuma Kanã azurta wanda Kake so bã da lissafi ba |