Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 53 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿رَبَّنَآ ءَامَنَّا بِمَآ أَنزَلۡتَ وَٱتَّبَعۡنَا ٱلرَّسُولَ فَٱكۡتُبۡنَا مَعَ ٱلشَّٰهِدِينَ ﴾
[آل عِمران: 53]
﴿ربنا آمنا بما أنـزلت واتبعنا الرسول فاكتبنا مع الشاهدين﴾ [آل عِمران: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubangijin mu! Mun yi imani da abin da Ka saukar, kuma mun bi Manzon Ka, sai Ka rubuta mu tare da masu shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijinmu! Mun yi imani da abin da Ka saukar, kuma mun bi ManzonKa, sai Ka rubuta mu tare da masu shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Ubangijinmu! Mun yi imãni da abin da Ka saukar, kuma mun bi ManzonKa, sai Ka rubũta mu tãre da mãsu shaida |