Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 52 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿۞ فَلَمَّآ أَحَسَّ عِيسَىٰ مِنۡهُمُ ٱلۡكُفۡرَ قَالَ مَنۡ أَنصَارِيٓ إِلَى ٱللَّهِۖ قَالَ ٱلۡحَوَارِيُّونَ نَحۡنُ أَنصَارُ ٱللَّهِ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَٱشۡهَدۡ بِأَنَّا مُسۡلِمُونَ ﴾
[آل عِمران: 52]
﴿فلما أحس عيسى منهم الكفر قال من أنصاري إلى الله قال الحواريون﴾ [آل عِمران: 52]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da Isa ya gane kafirci daga gare su, sai ya ce: "Su wane ne mataimakana zuwa ga Allah?" Hawariyawa suka ce: "Mu ne mataimakan Allah. Mun yi imani da Allah. Kuma ka shaida cewa lalle ne mu, masu sallamawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da Isa ya gane kafirci daga gare su, sai ya ce: "Su wane ne mataimakana zuwa ga Allah?" Hawariyawa suka ce: "Mu ne mataimakan Allah. Mun yi imani da Allah. Kuma ka shaida cewa lalle ne mu, masu sallamawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da Ĩsa ya gane kãfirci daga gare su, sai ya ce: "Su wãne ne mataimakãna zuwa ga Allah?" Hawãriyãwa suka ce: "Mu ne mataimakan Allah. Mun yi ĩmani da Allah. Kuma ka shaida cẽwa lalle ne mu, mãsu sallamãwa ne |