Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 54 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَمَكَرُواْ وَمَكَرَ ٱللَّهُۖ وَٱللَّهُ خَيۡرُ ٱلۡمَٰكِرِينَ ﴾ 
[آل عِمران: 54]
﴿ومكروا ومكر الله والله خير الماكرين﴾ [آل عِمران: 54]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma (Kafirai) suka yi makirci, Allah kuma Ya yi musu (sakamakon) makircin, kuma Allah ne Mafi alherin masu saka wamakirci | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (Kafirai) suka yi makirci, Allah kuma Ya yi musu (sakamakon) makircin, kuma Allah ne Mafi alherin masu saka wamakirci | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (Kãfirai) suka yi mãkirci, Allah kuma Ya yi musu (sakamakon) makircin, kuma Allah ne Mafi alhẽrin mãsu sãka wamãkirci |