Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 55 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِذۡ قَالَ ٱللَّهُ يَٰعِيسَىٰٓ إِنِّي مُتَوَفِّيكَ وَرَافِعُكَ إِلَيَّ وَمُطَهِّرُكَ مِنَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَجَاعِلُ ٱلَّذِينَ ٱتَّبَعُوكَ فَوۡقَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِلَىٰ يَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِۖ ثُمَّ إِلَيَّ مَرۡجِعُكُمۡ فَأَحۡكُمُ بَيۡنَكُمۡ فِيمَا كُنتُمۡ فِيهِ تَخۡتَلِفُونَ ﴾
[آل عِمران: 55]
﴿إذ قال الله ياعيسى إني متوفيك ورافعك إلي ومطهرك من الذين كفروا﴾ [آل عِمران: 55]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Ubangiji Ya ce: "Ya Isa! Lalle NI Mai karɓar ranka ne, kuma Mai ɗauke ka ne zuwa gare Ni, kuma Mai tsarkake ka daga waɗanda suka kafirta, kuma Mai sanya waɗanda suka bi ka a bisa waɗanda suka kafirta har Ranar ¡iyama. Sa'an nan kuma zuwa gare Ni makomarku take, sa'an nan in yi hukunci a tsakaninku, a cikin abin da kuka kasance kuna saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Ubangiji Ya ce: "Ya Isa! Lalle NI Mai karɓar ranka ne, kuma Mai ɗauke ka ne zuwa gare Ni, kuma Mai tsarkake ka daga waɗanda suka kafirta, kuma Mai sanya waɗanda suka bi ka a bisa waɗanda suka kafirta har Ranar ¡iyama. Sa'an nan kuma zuwa gare Ni makomarku take, sa'an nan in yi hukunci a tsakaninku, a cikin abin da kuka kasance kuna saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Ubangiji Ya ce: "Ya Ĩsa! Lalle NĨ Mai karɓar ranka ne, kuma Mai ɗauke ka ne zuwa gare Ni, kuma Mai tsarkake ka daga waɗanda suka kãfirta, kuma Mai sanya waɗanda suka bĩ ka a bisa waɗanda suka kãfirta har Rãnar ¡iyãma. Sa'an nan kuma zuwa gare Ni makõmarku take, sa'an nan in yi hukunci a tsakãninku, a cikin abin da kuka kasance kuna sãɓã wa jũna |