Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 6 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿هُوَ ٱلَّذِي يُصَوِّرُكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡحَامِ كَيۡفَ يَشَآءُۚ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾ 
[آل عِمران: 6]
﴿هو الذي يصوركم في الأرحام كيف يشاء لا إله إلا هو العزيز﴾ [آل عِمران: 6]
| Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Yake suranta ku a cikin mahaifu yadda Yake so. Babu abin bautawa face Shi Mabuwayi, Mai hikima | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Yake suranta ku a cikin mahaifu yadda Yake so. Babu abin bautawa face Shi Mabuwayi, Mai hikima | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Yake suranta ku a cikin mahaifu yadda Yake so. Bãbu abin bautãwa fãce Shi Mabuwãyi, Mai hikima |