Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 67 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿مَا كَانَ إِبۡرَٰهِيمُ يَهُودِيّٗا وَلَا نَصۡرَانِيّٗا وَلَٰكِن كَانَ حَنِيفٗا مُّسۡلِمٗا وَمَا كَانَ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[آل عِمران: 67]
﴿ما كان إبراهيم يهوديا ولا نصرانيا ولكن كان حنيفا مسلما وما كان﴾ [آل عِمران: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Ibrahima bai kasance Bayahude ba, kuma bai kasance Banasare ba, amma ya kasance mai karkata zuwa ga gaskiya, mai sallamawa, kuma bai kasance daga masu shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ibrahima bai kasance Bayahude ba, kuma bai kasance Banasare ba, amma ya kasance mai karkata zuwa ga gaskiya, mai sallamawa, kuma bai kasance daga masu shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ibrãhĩma bai kasance Bayahũde ba, kuma bai kasance Banasãre ba, amma yã kasance mai karkata zuwa ga gaskiya, mai sallamãwa, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba |