Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 68 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِنَّ أَوۡلَى ٱلنَّاسِ بِإِبۡرَٰهِيمَ لَلَّذِينَ ٱتَّبَعُوهُ وَهَٰذَا ٱلنَّبِيُّ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْۗ وَٱللَّهُ وَلِيُّ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[آل عِمران: 68]
﴿إن أولى الناس بإبراهيم للذين اتبعوه وهذا النبي والذين آمنوا والله ولي﴾ [آل عِمران: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne mafi hakkin mutane da Ibrahima haƙiƙa, su ne waɗanda suka bi shi a (zamaninsa) da wannan Annabi (Muhammadu) da waɗanda suka yi imani. Kuma Allah ne Majiɓincin muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne mafi hakkin mutane da Ibrahima haƙiƙa, su ne waɗanda suka bi shi a (zamaninsa) da wannan Annabi (Muhammadu) da waɗanda suka yi imani. Kuma Allah ne Majiɓincin muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne mafi hakkin mutãne da Ibrãhĩma haƙĩƙa, sũ ne waɗanda suka bi shi a (zamaninsa) da wannan Annabi (Muhammadu) da waɗanda suka yi ĩmãni. Kuma Allah ne Majiɓincin mũminai |