Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 69 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَدَّت طَّآئِفَةٞ مِّنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ لَوۡ يُضِلُّونَكُمۡ وَمَا يُضِلُّونَ إِلَّآ أَنفُسَهُمۡ وَمَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[آل عِمران: 69]
﴿ودت طائفة من أهل الكتاب لو يضلونكم وما يضلون إلا أنفسهم وما﴾ [آل عِمران: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Wata ƙungiya daga Mutanen Littafi sun yi gurin su ɓatar da ku, to, ba su ɓatar da kowa ba face kansu, kuma ba su sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata ƙungiya daga Mutanen Littafi sun yi gurin su ɓatar da ku, to, ba su ɓatar da kowa ba face kansu, kuma ba su sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata ƙungiya daga Mutãnen Littãfi sun yi gũrin su ɓatar da ku, to, ba su ɓatar da kõwa ba fãce kansu, kuma bã su sansancewa |