Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 73 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَلَا تُؤۡمِنُوٓاْ إِلَّا لِمَن تَبِعَ دِينَكُمۡ قُلۡ إِنَّ ٱلۡهُدَىٰ هُدَى ٱللَّهِ أَن يُؤۡتَىٰٓ أَحَدٞ مِّثۡلَ مَآ أُوتِيتُمۡ أَوۡ يُحَآجُّوكُمۡ عِندَ رَبِّكُمۡۗ قُلۡ إِنَّ ٱلۡفَضۡلَ بِيَدِ ٱللَّهِ يُؤۡتِيهِ مَن يَشَآءُۗ وَٱللَّهُ وَٰسِعٌ عَلِيمٞ ﴾
[آل عِمران: 73]
﴿ولا تؤمنوا إلا لمن تبع دينكم قل إن الهدى هدى الله أن﴾ [آل عِمران: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ku yi imani face* da wanda ya bi addininku." Ka ce: "Lalle ne, shiriya ita ce shiriyar Allah. (Kuma kada ku yi imani) cewa an bai wa wani irin abin da aka ba ku, ko kuwa su yi musu da ku a wurin Ubangijinku." Ka ce: "Lalle ne falala ga hannun Allah take, yana bayar da ita ga wanda Yake so, kuma Allah Mawadaci ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku yi imani face da wanda ya bi addininku." Ka ce: "Lalle ne, shiriya ita ce shiriyar Allah. (Kuma kada ku yi imani) cewa an bai wa wani irin abin da aka ba ku, ko kuwa su yi musu da ku a wurin Ubangijinku." Ka ce: "Lalle ne falala ga hannun Allah take, yana bayar da ita ga wanda Yake so, kuma Allah Mawadaci ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku yi ĩmãni fãce da wanda ya bi addininku." Ka ce: "Lalle ne, shiriya ita ce shiriyar Allah. (Kuma kada ku yi ĩmãni) cẽwa an bai wa wani irin abin da aka bã ku, kõ kuwa su yi musu da ku a wurin Ubangijinku." Ka ce: "Lalle ne falala ga hannun Allah take, yana bãyar da ita ga wanda Yake so, kuma Allah Mawadãci ne, Masani |